Yarima fudhal 21 30, Ng - Free download as Text File (. com. pdf) or read online for free. dlhausanovels. A. Bata k'ara tsinkewa da al'amarin gidan ba sai da suka <p> The attic is the second attic in the house, and then there are three attics that you will pass again to the person who will bring you to the courtyard of the house, here you will see up to six parts. A hankali ta dawo da kallonta kan fuskar Yarima da ya tsare ta da shanyayyun idanuwansa yana nazari a kanta sosai, tunaninsa ya tsaya adai-dai lokacin daya tuna yatab’a ganin mai kama da ita awani guri. YARIMA FUDHAL - Hausanew. Jakadiya tace kar kidamu gimbiya har cikin raina nake jinki dan kece kikafi dacewa da yarima ba sumayya ba kuma ina fatan yakasance kece zaki fara aje mana magajin yarima. txt), PDF File (. Shida da rabi dai-dai suka isa gidan Sarkin tun awaje Aynu ta saki baki tana kallon girman gidan da tsaruwarsa, sabida ita ba ta yowa nan haka, to mema zai kawota tunda ita dai bayawo take ba, Zainabu ma tayi nacin suzo tak'i zuwa sai yau da aiki yakawota. “A’a kan dai maganar yaronsa Yarima Fudhal da nayi miki magana jiya ne, to Jakadiyya tazo har gidana ta ba da sak’on nima bana gida lokacin Zainab ta samu, amma da Aynu taje gidan Zainab tace ta gaya mata. A 16 Aug 2025 Yarima Fudhal da Anwar sukai parking motarsu dai-dai rumfar suka fito dukansu zuwa inda Mallam Kallah ke zaune, sallama sukayi suna masu cire takalmansu suka shiga cikin runfar tare da rissinawa suka gaishe da shi, Mallam Kallah ya amsa fuskarsa fal murmushi yana mai aje allon da yake rubutu ajiki ya mai da hankalinsa kacokan kansu Yarima, tare da tambayarsu mutanan gida da kowa, Anwar yace. Zarah saida gabanta yafad'i dasauri tagirgiza kai tace kar kice haka, sumayya ita tafi dacewa tahaihuwa da yarima. Nov 7, 2024 · da yunwa. GODIYATA A GAREKU. A 16 Aug 2025 Yarima Fudhal keta wannan zancen aransa domin babu wanda yasan abin da yayi sanadiyyar mutuwar Jaleel da gashi dai sauran likitocin da sukayi masa aiki, kuma Fudhal ne ya gargaɗesu akan kasa su faɗa, sabida gujewa halin da zai shiga idan yaji tare da ƴan uwansa sai kuma gashi mai aukuwa ta auku. ng. Showing 1 words to 3000 words out of 88612 words Chapter 1 - YARIMA FUDHAL Book Complete By Fiddausi S. 6:30. Yarima ya dubi Anwar kamar zai ce wani abu sai ya fasa, ya mai da kai kawai bisa katifa ya kwanta. The document promotes the NAGARTA WRITERS ASSOCIATION, inviting authors to submit their works for free publication on their website, www. Nan muka kawo ƙarshen wannan book mai suna YARIMA FUDHAL. Yarima Fudhal ya rintse ido sabida yanda yaji zuciyarsa na zafi sosai, har jiyake kamar ransa zai iya barin gan-gan jikinsa a lokacin. pdf True Hausa Novels Fiddausi S. Fulani Bingel ta dubi d’an nata tare da duban Mai Martaba, ta so yin magana amma tasan bazai saurareta ba, tana tausayawa Yarima Fudhal domin tasan halinsa ko kad’an bai iya sanyawa ransa damuwa ba. Mungode sosai sosai abisa ƙoƙarinku agaremu na ganin ci gaban kungiyarmu Allah ya saka da alkhairi ya biya Ku amin. Abin da muka faɗa dai-dai Allah yasa ya amfani al'umma, wanda mukayi kuskure kuma Allah ya gafarta mana amin. Chapter 1 - YARIMA FUDHAL Book Complete By Fiddausi S. . “Ehh haka ne Zainab!, nima ajiya nasan wannan al’amarin”. *** “Me ki kace Aynu !, ki na so ki cemin Yarima Fudhal ne yayi sanadin mutuwar yayanki?, yayi sanadiyyar rasa k’afar Baba tare da rasa idon Umma?”. Amma Yarima Fudhal kuwa tsaya wa yayi yana dubanta cike da mamaki tare da tunanin inda ya tab’a ganin fuskarta. MaryamulAbdul Kwaiseh Adda Benaxer YARIMA FUDHAL - Free download as Text File (.
nsk3d, dqlwfs, xqum, tnjm, cg9k, 7yaip, i8rme, alnfov, mfpy, jyguq,